Rahotannin da suke ishe mu yanzu haka ana zargin Gwamnan Jihar Dabo ya cefanar da Gidan Marayu na Nasarawa, Don yanzu haka ma an fara diban marayun ana mayar da su wani waje daban a wani wuri nesa da Birni.
Abin Tausayi
Majiyar Gani da ido ta tabbatar mana cewa, duk da kuka da kururuwa da wadannan marayun suke yayin da ake dibansu, bai saka Gwamnatin jin tausayi da kuma fasa aniyarta ba.
Ayi dai mu gani....
1 Comments
Allah wadai dawanna aika aika
ReplyDelete