Tuna Baya
Jan 10, 2017
Rugum Karatu ne
Rugugum Tarihine
Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo
Shawara ga gwamnati da al'umar Jihar Kano
Ya kamata Gwamna ya kula da 'yan ganganiya, akan maganar fili. Da sun gani wani dan fili sai suje su gayawa gwamna azo a yankashi.
Masallacin idi shima an wapce wani wuri ana yanka fili. Sani abacha satadium itama an wapci wani wurin ana yanka fili. Kofar Na'isa da
Dalladi nasidi suma an wapci wani wuri an yanka fili, da dai sauransu. Wannan badala abuce mai mashin manci, baza mu yarda a shafeta daga tarihi ba.
Saboda Haka kada wanda ya sake yayi gini a wadannan wurare, saboda Rugum tana nan, Rugum Karatu ne,
Rugugum Tarihine, idan takarda aka baka, takardar tsire tafi wannan takardar da aka baka daraja. Babu wani gini da ya gagari a rushe shi.
0 Comments