!!!
Amadadin kafatanin Jagorori tare da Shugabannin jamiyar PDP na Mazabar Dorayi da karamar Hukumar Gwale
Suna Farin cikin Gayatar kafatanin Yan Uwa masu Daraja Zuwa Taron matso jam'iyar PDP tare da karbar Yan jamiyar APC su 686 wadanda zasu chanja she'ka a Mazabar Dorayi
Wanda za'ayi Insha Allahu kamar Haka :
Rana_ : ahadi 14 March 2021
Lokachi3 :30pm
WuriDorayi karshen waya jikin katangar ITF
SANARWA :
Comrd RCHP. Aliyu Muhammad Kwankwason Dorayi
Jami'in Yada labarai da hudda da jamaah na jamiyar PDP Mazabar Dorayi.
0 Comments