Today, Sen. Kwankwaso sent food items to victims of Sasa crises in Oyo State.

 




ALLAHU AKBAR 

LALLAI DA SANDAN DA YAKE HANNUKA DASHI KAKE YIN JIFA.


Tallafin Jagora Sanata Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Kenan Wadda Ya Aika Masarautar Sarkin Hausawan SASA Dake Jihar Oyo Cikin Birnin Ibadan Domin Tallafawa Wasu Daga Cikin Marasa Lafiya Da Kuma Wadanda Sukayi Asarar Dukikoyinsu a rikicin daya faru satin daya gabata a Kasuwar Sasa tsakanin Hausawa  Mazauna Wannan Kasuwa Da Kuma Kabilun Kudu Yarabawa 'yan Asalin Wannan Yanki.


Allah Ya Sakawa Jagora Da Mafificin Alkhairi Ameen.

Post a Comment

1 Comments

  1. AMEEN SUMMA AMEEN. ALLAH SWT YASAKAWA JAGORA SENATOR ENGR. DR. RABIU MUSA KWANKWASO DA ALKHAIRI KUMA YAKAI HASKE KABARIN MAHAIFA.

    ReplyDelete