Amaryar Kura, Kare bazai shiga dakin ba, balle yayi rausaya yace shi ango ne

 




Engr. Abba Kabir Yusuf, kwamishinan ayyuka, sufuri da gidaje na jihar Kano, a gwamnatin Engr. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, yayin bikin bude gadar kofar Nasarawa dake birnin Kano.


Gada ce wacce aka zuba basira yayin aiwatar da ita, zata sadaka da duk hanyar da zaka bi cikin sauki, domin saida gwamnati ta tura wakilai irinsu shi Abba, zuwa kasashen waje, har suka gano irin gadar da ta dace a wannan waje.


Mutane da dama sun yaba aikin wannan gada, cika harda mai girma shugaban kasa Muhammadu Buhari, wanda yayi jawabin gamsuwa da kuma jinjina ga Kwankwaso, a yayin bikin bude gadar.



Post a Comment

0 Comments