A daren yau Lahadi 21/02/2021 cikin yardar Allah, akwai hira ta musamman tare da Dr. Mansir Hassan Hussain, acikin shirin Taurarin Kwankwasiyya, daga gidan Radio Nasara Amanar Talaka 98.5 FM
Shirin da zai zo da misalin karfe 10 zuwa11 na daren yau.
Allah ya bada ikon Saurare Ameen
Nasara Radio Amanar Talaka 98.5Fm
Amir Abdullahi Kima Darmanawa
1 Comments
Ina son karancewa daga cikin wannan kungiya ta mutane masu matukar daraja
ReplyDelete