KWANKWASO BA SHUGABA BANE KAWAI, UBA NE GA YAYAN TALAKAWA




Banda iyaye na babu wanda yayi min Alkhairi kamar kwankwaso, ta silar sa ne cikin yardar Allah na zama abun da na zama yanzu. Kuma mutane irina suna da yawa.


Alkhairin da kwankwaso ya yiwa talakawa baya bukatar bincike gashi nan a bayyane... Duk wanda yake neman shaida yazo gareni, zan nuna masa dubbunnan irina.


Hakika na gamsu cewa jagora kwankwaso, zai iya fidda A'i daga Rogo, idan aka bashi dama a 2023.


Yau shekara daya kenan da Alhaji Abdullahi Namama daya daga cikin daliban da gwamnatin kwankwaso ta dauki nauyin karatunsu zuwa Kasar Uganda ya fadi wannan maganar a wata hira da Kwankwasiyya Reporters TV sukayi dashi. 



Post a Comment

0 Comments