A madadin Sen. Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso, Shugabancin KWANKWASIYYA na kasa baki daya yana gayyatar Kafatanin Kwankwasawa zuwa taron zaben Shuwagabannin Jam'iyyar PDP reshen Arewa maso Yamma (North-West). Wanda za'ayi gobe Asabar 10/04/2021 da misalin karfe 10:00am, a kasuwar Trade fair dake kan titin Zaria a Garin Kaduna.
Ana gayyatar Kwankwasawa ne domin suje su marawa dukkan Yantakarar Kwankwasiyya baya a wannan zabe.
0 Comments