Daga Jagaban Pharmacist Abba
Ko kana cikin jam'iyyar PDP ko wajen jam'iyyar PDP nasan dole akwai abu uku(3)a tareda kai akan kwankwaso
1.Na daya kodai kasan cewa kwankwaso ya cancanta amma munafurci ya hanaka ka yaki zuciyarka ta karbi kwankwaso a matsayin jagora.
2.Na biyu kiyayya wacce haka kawai d'an Adam yake dauka ya sakawa zuciyarsa
3.Siyasar ubangida wacce ta dabaibayeka ta hanaka bayyana ra'ayinka domin tsoron kada maigidanka yaga kayi rubutu ka yabi kwankwaso ya daina baka d'an abinda yake baka.
Shine dai kawai.
Shin kun yarda da wannan kalaman?
Ku bayyana mana ra'ayoyinku!
1 Comments
Wannan gaskiyane Fatan mudage dayi masa Addua Ubangiji Yatabbatar masa da kujerar in yabashi ya bashi ikon aiwatar da mulkinsa lfu
ReplyDelete(Engr.) Nazifi AU
Secretary Kwankwasiyya
Saudi Arebia