Alhamdulillah!!!

 



Cikin ikon Allah yau sabbin Shuwagabannin kungiyar Kwankwasiyya Reporters Nigeria reshen Jihar  GOMBE suka yi taro na Musamman domin tabbatar da shugabancin Kungiyar  ayau Asabar 06/03/2021.


 Cikin izinin Allah shuwagabannin sun fito daga dukkan sassan jJihar Gombe wacce take da Kananan Hukumomi 11.


 Dafatan Allah ya Bamu ikon sauke dukkan nauyin da ya rataya a wuyanmu Ameen.



Post a Comment

0 Comments