ZUNZURUTUN KUDI N500,000 ZAKU CI




Ana ta cewa wai Ganduje yana aiki a Kano, ni kuma ina ganin Ganduje yafi maida hankali akan Yanka filaye, Karbar Haraji, zaftare albashin ma'aikata da kuma gina Gadar Sama da ta Kasa.

 Wannan dalilin ne yasa na saka zunzurutun Kudi N500,000 ga duk wanda iya kawo min:


1. ASIBITOCI 10 da Ganduje ya kirkiro ya Gina a Kano koda clinics ne.


2. MAKARANTU guda 10, da Ganduje ya kirkiro ya Gina koda Primaries ne.


3. AIKIN RUWAN SHA guda  5 kacal.


4. TITUNA 10 da Ganduje ya kirkiro kuma ya kammala Gina su.


A tsawon shekaru 6 da yayi yana mulkin Kano.



Post a Comment

0 Comments