Wakilcin Maigirma Engr Dr Rabiu musa kwankwaso kenan wanda jagororinmu na nan jahar katsina sukaje Ta,aziyyar Tsohon shugaban Kwastam na kasa wato ABDULLAHI DIKKO INDE, Karkashin jagorancin
Alh Gambo na Mangal (chairman Caucus)
Da Alh M. Nasir Isah Tsauri (co-ordinator)
Co mrd Yusuf Dankanjiba (National programme manager, Kwankwasiyya Reporters) Alhjaji Salisu M. Daura, Alh Dalha Sani Katsina, Nuradeen Kurfi, Abdulkadir Ibrahim Katsina, Suraj Khalid(Dan Baba) Dadai sauransu.
muna rokon Allah ya gafarta masa zunabanshi kuma yasa aljanna ce makoma, amin.
0 Comments