Zare Rogo : A baya idan naga mutum da jar hula haushinsa nake ji
"Da farko nayi tunanin ba za'a karbeni a kwankwasiyya ba, ashe Kwankwaso mutum ne mai saukin kai, mu muna nan ana gaya mana yana da girman kai."
Zaku ji dalilan Hon. Idi Zare Rogo, na shiga kwankwasiyya, da yadda gwamnan Kano Ganduje ya kulle kofa dashi ya rokeshi akan ya shiga tsaginsu, wanda gashi yanzu shine ma'ajin jam'iyyar PDP na jihar Kano.
Ku kasance damu da misalin karfe 7:30pm domin jin wasu muhimman batutuwa da suka shafi siyasar Kano da Kasa baki daya, tare da Idi Zare Rogo, kai tsaye (Live Audio) a shafinmu na Kwankwasiyya Reporters, cikin shirin Kwankwasiyya Matakin Nasara, tare da Wakilinmu, Shaddadu Danjuma Aliyu, daga Kwankwasiyya Reporters TV.
0 Comments