Yau shekaru 11 ke nan da rasuwar marigayi shugaban Najeriya, Umaru Musa Yar’adua, wanda Allah Ya yi wa cikawa a ranar 05.05.2010.

 



‘Yan Najeriya da dama na kewar sa saboda yanda ya gudanar da mulkinsa a wancan lokaci, duk da cewa bai cika wa’adinsa na shekaru hudu ba. 


Lokacin da yake mulki, ana sayar da litar man

 Fetur Naira 65.

Buhun Shinkafa 3500

Diesel 112

Siminti buhu 750

Takin zamani 2500

Kujerar makkah 600,000

Buhun fulawa 6,050

Buhun sukari 7,000


Shin da me kuke tunawa da Shugaba Yar’adua?


ALLAH JIKAN MALAM UMAR MUSA YAR'ADUA DA SAURAN MUSULMIN DA SUKA RIGAMU GIDAN GASKIA, MUMA IDAN TAMU TAZO ALLAH SANYA MU CIKA DA IMANI AMIN

Post a Comment

2 Comments