Bisaga Alama Karban Mulkin PDP Daga Hannun APC Mai Mulki Abune Mai Sauki Duba Da Irin Yanda APC Tajefa Kasar Nan
Jam'iyarmu Ta PDP Tajima Tanason Kwatar Mulkin Kasar Nigeria Daga Hannun Jam'iyar APC Mai Mulki Kuma Cikin Sauki PDP Zata Karbi Mulki A Hannun APC Matukar Jam'iyar PDP Zata Tsaida Kwankwaso A Matsayin Dan Takararta Bisaga Yanda Al,umma Ke Kaunarsa
A Jam'iyar PDP Akwai Manyan Attajirai Da Sukeda Kudirin Yin Takarar Shugabancin Kasar Nan A Inda Kuma Al,ummar Kasar Nigeria Basu Aminta Dasuba Saka Makon Wasu Dalilai
"Ya" Yan Kowace Jam'iya Sunayiwa Kwankwaso Kyakkyawan Zato Bisaga Irin Alheransa Da Kyautatawa Talakawansa A Bangarori Daban Daban Musamman Fannin ILIMI - Wanda Shine Ginshikin Dan Adam Kwankwaso Shine Mutum Na Farko Mai KISHIN AREWA DAMA KASAR NIGERIA Baki Daya
Al,umma Sune Nasarar Cin Zabe Kamar Yanda Kwankwaso Ya Hada Halayen Kirki Wanda Hakanne Yasa Al,umma Suke Kaunarsa Mulkin Kasar Nigeria Kuwa Al,umma Suna Duba Waye Zaiyi Kishinsune Bawai Wanda Yake Da Tarin Dukiyaba
Yakamata PDP Tayi Duba Da Irin Shekarun Da Tadauka Tana Gwada "Yan Takarkaru Inda Har Yanzu Tura Batakai Bangoba
Muna Fatan PDP Zatai Duba Da Irin Ra,ayin Al,umma Masu Zabe Su Bawa Kwankwaso Damar Tsayawa Takara Dan Karbar Mulkin Kasar Nigeria
2 Comments
Allah ya basu ikon tsayar mana da Mai girma kwankwaso
ReplyDeleteAmin
Delete