Kacici Kacicin Kwankwasiyya, Shiri Mai Farin Jini

 



Kamar Kowanne Mako, Yau Ma Zamu Kawo Muku Shirin Kacici Kacicin Kwankwasiyya, Daga Sashen Gidan Talabijin Na Kwankwasiyya Reporters, Wanda Yake Zuwa Kai Tsaye (Live Audio), A Shafinmu Na Kwankwasiyya Reporters, Da Misalin Karfe 8:00pm Na Daren Kowacce Ranar Juma'a, Wanda Abubakar Lecturer Zai Jagoranci Gabatar Da Shirin A Wannan Mako. 


Kacici Kacicin Kwankwasiyya, Shirine Wanda Yake Bada Damar Samun Kyaututtuka Ga Wadanda Suka Amsa Tambayoyinmu Masu Alaka Da Kwankwasiyya, Bayan Mutum Ya Zabi Lambar Tambayar Da Yake So. 08126867854 Itace Lambar Da Zaku Kira Domin Shiga Cikin Shirin. 


Kofa A Bude Take Ga Dukkan Masu Sha'awar Daukar Nauyin Bada Kyaututtuka, Shawara, Jan Hankali Ko Gyara.


Post a Comment

0 Comments