Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
Wayar Hannu, Atamfa, Jar Hula, Yadi, Agogo, Da Sauran Abubuwan Amfani Yau Da Kullum, Na Daga Cikin Kyaututtukan Da Zaku Iya Samu Idan Kunyi Nasarar Amsa Tambayoyi Masu Alaka Da Kwankwasiyya, Cikin Shirin Kacici Kacicin Kwankwasiyya Na Tashar Kwankwasiyya Reporters TV, Wanda Wasu Yan Gwagwarmaya Masu Kishi Da Burin Ganin Cigaban Kwankwasiyya Suke Daukar Nauyin Bada Kyaututtukan.
Shirin Yana Zuwa Ne Dukkan Ranar Juma'a, Da Misalin Karfe 8:00pm Na Dare, Kai Tsaye (Live Audio) A Shafinmu Na Kwankwasiyya Reporters, Inda Zuku Kira Lambar Waya 08126867854, Domin Shiga Cikin Shirin. Ku Kasance Damu A Wannan Rana Domin Gabatar Muku Da Sabon Shirin.
Muna Godiya Ga Dakkan Masu Daukar Nauyin Bada Kyaututtuka, Masu Bibiyarmu, Masu Fatan Alheri, Kofa A Bude Take Ga Dukkan Masu Bada Gudummawarsu Cikin Shirin, Kama Daga Daukar Nauyin Bada Kyaututtuka, Shawarwari, Gyara Ko Jan Hankali.
0 Comments