Kano kauye ce idan babu ayyukan Kwankwaso a halin yanzu

  







Daga gari-gari aka dinga zuwa ana kallon wannan gada ta kofar nasarawa, ana daukar hoto domin ajiye tarihi, duk wani aikin gada da za'ayi a jihar Kano, koma bayan wannan ne.


Muna jinjinawa gwamna Rabiu Musa Kwankwaso, da kwamishinan ayyuka, sufuri da gidaje, na wancan lokacin a jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, bisa yadda suka mayar da Kano kamar Turai.



Post a Comment

0 Comments