Muna Taya Dan Uwa Abokin Gwagwarmaya, Kamal Yakasai, Murnar Samun Kyautar Mota Da Hon. Jamilu Sharfadi Ya Bashi, Muna Addu'a Allah Ya Sanya Alheri Ya Tsare, Ya Kuma Tsone Idon Makiya. Shi Kuma Sharfadi, Allah Ya Saka Masa Da Alheri, Ya Kara Arziki Mai Amfani.
0 Comments