Jam'iyyar PDP naci gaba da yiwa Jam'iyya mai Mulki Dauki dai dai.




A yammacin yau Lahadi ne Jagorin Jam'iyyar P.D.P na Karamar Hukumar Tarauni suka shirya gangamin taron karbar Yayan Jam'iyyu daban daban wanda suka hada da 'Yan babbar Jam'iyyar mai mulki ta APC mai tsintsiya dakuma P.R.P mai alamar dammakulli, yayin dasuka rungumi shahadar Jam'iyyar P.D.P karkashin Jagorancin Shugaban Jam'iyyar PDP na Karamar Hukumar Tarauni Sagir Shelin, 


Yayin da taron yasamu halattar wash daga cikin  manyan Jagororin Jam'iyyar PDP na Jihar Kano Kamar su


*Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo 

*Alhaji Shehu Wada Sagagi

*Hon. Sunusi Surajo Kwankwaso

*Baba Abubakar Umar Tarauni

*Hon.Jamilu Abubakar Danbatta

*Hajiya Zainab Audu Bako 

 Dadai Sauransu 


Taron da ya gudana a Unguwar Kundila kusa da titin CBN Quarters


Bakin da suka rungumi shahadar Jam'iyyar PDP sunyi kira da sungane gaski kuma suna rokon a rikesu da Amana 


Allah ya taimaki Kwankwaso da Kwankwasiyya Ameen.